Skip to content
الإسرَاء /

Aya 83

17 : 83
الإسرَاء Ayoyi 111
17 : 83

وَإِذَآ أَنۡعَمۡنَا عَلَى ٱلۡإِنسَٰنِ أَعۡرَضَ وَنَـَٔا بِجَانِبِهِۦ وَإِذَا مَسَّهُ ٱلشَّرُّ كَانَ يَـُٔوسٗا

Kuma idan Muka yi ni'ima a kan mutum, sai ya hinjire, kuma ya nĩsanta da gefensa, kuma idan sharri ya shãfe shi, sai ya kasance mai yanke ƙauna.

Explanation & meanings · 1
  1. Muƙãrana a tsakãnin hãlãye biyu na mutum, hãlin tsanani da hãlin cũta.