15 : 69 وَٱتَّقُواْ ٱللَّهَ وَلَا تُخۡزُونِ "Kuma ku bi Allah da taƙawa, kuma kada ku sanya ni a baƙin ciki."