Skip to content
إبراهِيم /

Aya 26

14 : 26

Aya 26 of إبراهِيم (14 : 26). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

إبراهِيم Ayoyi 52
14 : 26

وَمَثَلُ كَلِمَةٍ خَبِيثَةٖ كَشَجَرَةٍ خَبِيثَةٍ ٱجۡتُثَّتۡ مِن فَوۡقِ ٱلۡأَرۡضِ مَا لَهَا مِن قَرَارٖ

Kuma misalin kalma mummũnã kamar itãciya mummũnã ce, an tumɓuke ta daga bisa ga ƙasa, bã ta da wata tabbata.

Explanation & meanings · 1
  1. Kalma ta kãfirci, bã ta da asali, kamar gunar shãnu ce.