Skip to content
يُوسُف /

Aya 89

12 : 89

Aya 89 of يُوسُف (12 : 89). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

يُوسُف Ayoyi 111
Sura · يُوسُف
Hausa · Gummi
12 : 89

قَالَ هَلۡ عَلِمۡتُم مَّا فَعَلۡتُم بِيُوسُفَ وَأَخِيهِ إِذۡ أَنتُمۡ جَٰهِلُونَ

Ya ce: "Shin, kan san abin da kuka aikata ga Yũsufu da ɗan'uwansa a lõkacin da kuke jãhilai?"

Explanation & meanings · 1
  1. Yũsufu ya bayyana ga 'yan'uwansa, kuma sun yãfe wa jũna laifi.