Skip to content
يُوسُف /

Aya 54

12 : 54

Aya 54 of يُوسُف (12 : 54). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

يُوسُف Ayoyi 111
Sura · يُوسُف
Hausa · Gummi
12 : 54

وَقَالَ ٱلۡمَلِكُ ٱئۡتُونِي بِهِۦٓ أَسۡتَخۡلِصۡهُ لِنَفۡسِيۖ فَلَمَّا كَلَّمَهُۥ قَالَ إِنَّكَ ٱلۡيَوۡمَ لَدَيۡنَا مَكِينٌ أَمِينٞ

Kuma sarkin ya ce: "Ku zo mini da shi in kẽɓe shi ga kaina." To, a lõkacin da Yũsufu ya yi masa magana sai ya ce: "Lalle ne kai a yau, a gunmu, mai daraja ne, amintacce."

Explanation & meanings · 1
  1. Maganar da Yusuf ya gayã wa sarki lõkacin da ya je masa ba a faɗe ta ba, sai dai an nuna ta ƙãyatar da shi har ya yabe shi da cewa shi mai daraja ne amintacce.