Skip to content
التوبَة /

Aya 123

9 : 123
التوبَة Ayoyi 129
9 : 123

يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ قَٰتِلُواْ ٱلَّذِينَ يَلُونَكُم مِّنَ ٱلۡكُفَّارِ وَلۡيَجِدُواْ فِيكُمۡ غِلۡظَةٗۚ وَٱعۡلَمُوٓاْ أَنَّ ٱللَّهَ مَعَ ٱلۡمُتَّقِينَ

Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yãƙi waɗanda suke kusantar ku daga kãfirai. Kuma su sami tsanani daga gare ku. Kuma ku sani cẽwa Allah Yanã tãre da mãsu taƙawa.

Explanation & meanings · 1
  1. Bayãnin yadda ake yin yãƙi ne; bã a fãɗa wa dukkan maƙiyã gabã ɗaya, na kusa da na nesa. Sai an fara da na kusa tukuna sa' nan nan a dinga fãɗaɗãwa.