76 : 16 قَوَارِيرَاْ مِن فِضَّةٖ قَدَّرُوهَا تَقۡدِيرٗا ¡arau na azurfa, sun ƙaddara su ƙaddarawa, daidai bukãta.