74 : 49 فَمَا لَهُمۡ عَنِ ٱلتَّذۡكِرَةِ مُعۡرِضِينَ Haba! Me ya same su, suka zama mãsu bijirewa daga wa'azin gaskiya.