56 : 18 بِأَكۡوَابٖ وَأَبَارِيقَ وَكَأۡسٖ مِّن مَّعِينٖ Da wasu kõfuna da shantula da hinjãlai daga (giya) mai ɓuɓɓuga.