Skip to content
الوَاقِعة /

Aya 13

56 : 13

Aya 13 of الوَاقِعة (56 : 13). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

الوَاقِعة Ayoyi 96
56 : 13

ثُلَّةٞ مِّنَ ٱلۡأَوَّلِينَ

Jama'a ne daga mutãnen farko.

Explanation & meanings · 1
  1. Jama'a daga mutãnen farko, sũ ne Annabãwan farko da kaɗan daga cikin mutãnen ƙarshe, shi ne Annabi Muhammadu, sallallãhu alaihi wa sallama. Bã a shiga cikin wannan kashi da aiki sai dai da zãɓin Allah. Kuma an rufe ƙõfarsa. Bãbu sauran wani annabi wanda zai zo da wani addini sãbo a bãyan Annabi Muhammadu, tsĩra da amincin Allah su tabbata a gare shi.