55 : 71 فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?