55 : 44 يَطُوفُونَ بَيۡنَهَا وَبَيۡنَ حَمِيمٍ ءَانٖ Sunã kẽwaya a tsakaninta da ruwan ɗimi mai tsananin tafasa.