Skip to content
الرَّحمٰن /

Aya 13

55 : 13

Aya 13 of الرَّحمٰن (55 : 13). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

الرَّحمٰن Ayoyi 78
55 : 13

فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ

To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangjinku kuke ƙaryatãwa?

Explanation & meanings · 1
  1. Asalin lamiri "ku" yanã nũni ne ga nau'i biyu, watau mutãne da aljannu, sai dai bãbu lamirin abu biyu kawai a cikin Hausa, sai na jama'a. Jam'i a luggar Hausa ya fara daga biyu.