52 : 41 أَمۡ عِندَهُمُ ٱلۡغَيۡبُ فَهُمۡ يَكۡتُبُونَ Shin, a wurinsu akwai ilmin gaibi, sabõda haka sunã rubũtãwa?