45 : 3
إِنَّ فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ لَأٓيَٰتٖ لِّلۡمُؤۡمِنِينَ
Lalle ne a cikin sammai da ƙasa akwai ãyõyi ga mãsu ĩmãni.
Explanation & meanings · 1
- Ãya, ita ce alãma mai jan hankalin mutum zuwa ga shiriya. Jam'inta, shi ne ãyõyi.