38 : 84 قَالَ فَٱلۡحَقُّ وَٱلۡحَقَّ أَقُولُ (Allah) Ya ce, "To, (wannan magana ita ce) gaskiya. Kuma gaskiya Nake faɗa."