36 : 5 تَنزِيلَ ٱلۡعَزِيزِ ٱلرَّحِيمِ (Allah Ya saukar da Al-kur'ãni) saukarwar Mabuwãyi, Mai jin ƙai.