30 : 14 وَيَوۡمَ تَقُومُ ٱلسَّاعَةُ يَوۡمَئِذٖ يَتَفَرَّقُونَ kuma a rãnar tashin Alkiyama ranar ne suke rarrabuwa.