Skip to content
العَنكبُوت /

Aya 55

29 : 55

Aya 55 of العَنكبُوت (29 : 55). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

العَنكبُوت Ayoyi 69
29 : 55

يَوۡمَ يَغۡشَىٰهُمُ ٱلۡعَذَابُ مِن فَوۡقِهِمۡ وَمِن تَحۡتِ أَرۡجُلِهِمۡ وَيَقُولُ ذُوقُواْ مَا كُنتُمۡ تَعۡمَلُونَ

Rãnar da azãba ke rufe su daga samansu da kuma ƙasan ƙafafunsu kuma Ya ce: "Ku ɗanɗani abin da kuka kasance kunã aikatãwa."

Explanation & meanings · 1
  1. Ga wata ruwãyar "Mu" matsayin "Ya" watau Malã'ika waki1in azãbarsu.