Skip to content
المؤمنُون /

Aya 76

23 : 76
المؤمنُون Ayoyi 118
23 : 76

وَلَقَدۡ أَخَذۡنَٰهُم بِٱلۡعَذَابِ فَمَا ٱسۡتَكَانُواْ لِرَبِّهِمۡ وَمَا يَتَضَرَّعُونَ

Kuma lalle ne haƙĩƙa Munã kãma su da azãba sai dai ba su saukar da kai ba, ga Ubangijinsu, kama bã su yin tawãli'u.

Explanation & meanings · 1
  1. Azãbar dũniya kamar yunwa da ciwo da talauci da rashin kwanciyar hankali.