Skip to content
Al'anbiyaa /

Aya 34

21 : 34

Aya 34 of Al'anbiyaa (21 : 34). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

Al'anbiyaa Ayoyi 112
Sura · Al'anbiyaa
Hausa · Gummi
21 : 34

وَمَا جَعَلۡنَا لِبَشَرٖ مِّن قَبۡلِكَ ٱلۡخُلۡدَۖ أَفَإِيْن مِّتَّ فَهُمُ ٱلۡخَٰلِدُونَ

Kuma ba Mu sanya dawwama ga wani mutum ba, a gabãninka. Shin to idan ka mutu to sũ ne madawwama?