Skip to content
يُوسُف /

Aya 47

12 : 47

Aya 47 of يُوسُف (12 : 47). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

يُوسُف Ayoyi 111
Sura · يُوسُف
Hausa · Gummi
12 : 47

قَالَ تَزۡرَعُونَ سَبۡعَ سِنِينَ دَأَبٗا فَمَا حَصَدتُّمۡ فَذَرُوهُ فِي سُنۢبُلِهِۦٓ إِلَّا قَلِيلٗا مِّمَّا تَأۡكُلُونَ

Ya ce: "Kunã shũka, shẽkara bakwai tutur, sa'an nan abin da kuka girbe, sai ku bar shi, a cikin zanganniyarsa, sai kaɗan daga abin da kuke ci."

Explanation & meanings · 1
  1. Barin hatsi a cikin zangarniyarsa shĩ ne mãganin ruɓewarsa, kõ waɗansu tsũtsõtsi da suke cin sa.