Skip to content
يُوسُف /

Aya 29

12 : 29

Aya 29 of يُوسُف (12 : 29). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

يُوسُف Ayoyi 111
Sura · يُوسُف
Hausa · Gummi
12 : 29

يُوسُفُ أَعۡرِضۡ عَنۡ هَٰذَاۚ وَٱسۡتَغۡفِرِي لِذَنۢبِكِۖ إِنَّكِ كُنتِ مِنَ ٱلۡخَاطِـِٔينَ

"Yusufu! Ka kau da kai daga wannan. Kuma ki nẽmi gãfara dõmin laifinki. Lalle ne ke, kin kasance daga mãsu kuskure."

Explanation & meanings · 1
  1. Mai gida ya yi hukunci da yabon girman hãlin Yũsufu da kuma neman ya kashe maganar a nan.