11 : 80
قَالَ لَوۡ أَنَّ لِي بِكُمۡ قُوَّةً أَوۡ ءَاوِيٓ إِلَىٰ رُكۡنٖ شَدِيدٖ
Ya ce: "Dã dai inã da wani ƙarfi game da ku, kõ kuwa inã da gõyon bãya daga wani rukuni mai ƙarfi?"
Explanation & meanings · 1
- Ya faɗi haka dõmin bã shi da dangi a cikin su. Daga gare shi ba a kuma aiko wani Annabi ba sai a cikin wadãtar dangin sa.